Kanar (mai ritaya) Bzigu Lassa Afakirya Shi ne shugaban mulkin soja na jihar Kogi ta Najeriya daga watan Agusta 1996 zuwa Agusta 1998 a lokacin mulkin soja na Janar Sani Abacha.[1] Lokacin da ya fara aiki a ofis ya rusa sannan ya sake kafa hukumar kula da ayyukan ƙananan hukumomi.[2] Bayan komawar mulkin dimokuradiyya, a matsayinsa na tsohon shugaban mulkin soja, an bukaci ya yi ritaya daga aikin soja.[3]

Bzigu Afakirya
Gwamnan jahar kogi

22 ga Augusta, 1996 - ga Augusta, 1998
Paul Omeruo - Augustine Aniebo
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

A watan Oktoban 2005, an ba shi lambar yabo a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi.[4]

Manazarta gyara sashe

  1. https://web.archive.org/web/20110819125705/http://kogistate.gov.ng/Administration.html
  2. Alhassan Damodu, Daniel (March 2007). "Effects of OF Training and Development on Employees' Morale: A Case Study of Kogi State Local Government Service Commission". Nsukka: University of Nigeria OF NIGERIA. Retrieved May 18, 2010. [dead link]
  3. https://archive.ph/20121205021031/http://groups.yahoo.com/group/AlukoArchives/message/25
  4. https://web.archive.org/web/20120304045456/http://news.biafranigeriaworld.com/archive/2004/dec/04/060.html