Betta Edu
Dan siyasar nigeria kuma likita
Betta C. Edu (an haifeta ranar ashirin da bakwai 27 ga watan Oktoba, a shekara ta alif dubu ɗaya da ɗari tara da tamanin da shida 1986) yar Najeriya ce yar asali jahar cross River ce yar siyasa ce wanda a halin yanzu ita Ministan Agaji al'amura da Rage Talauci. Ta yi aiki a matsayin ta na shugabar mata ta All Progressive Congress Ita ce Kwamishinan lafiya na jihar Kuros Riba har sai da ita murabus a shekarar dubu biyu da ashirin da biyu 2022.
Betta Edu | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Jahar Cross River, 27 Oktoba 1986 (38 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Federal Government Girls College, Calabar (en) Texila American University (en) London School of Hygiene & Tropical Medicine (en) Jami'ar Calabar | ||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | likita da ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.