Bello Musa Kofarmata

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Bello Musa Kofar Mata (an haife shi a 12 ga Mayun shekara t 1988, a Kano - Nuwamba 2, 2022) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya, wanda a yanzu haka yake wasa tare da Kano Pillars FC. .

Bello Musa Kofarmata
Rayuwa
Haihuwa Kano, 12 Mayu 1988
ƙasa Najeriya
Mutuwa 2 Nuwamba, 2022
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202007-200740
Kano Pillars Fc2007-20102711
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2010-
Heartland F.C. (en) Fassara2010-2012208
Kano Pillars Fc2012-
Kano Pillars Fc2013-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ayyuka gyara sashe

Ya kulla yarjejeniya da IK Start na Norway, bayan wasu gwaje-gwajen da ya fuskanta tare da Ƙungiyar, tare da Kano Pillars FC ya lashe gasar Firimiya ta Najeriya a shekarar 2007-08 kuma yana tare da kwallaye 11 a saman dan wasan. A watan Agustan shekara ta 2008 yana cikin gwaji a LASK ta Austria kuma ya buga wasa ɗaya na sada zumunci, dan wasan gaban ya dawo daga Turai zuwa Pillars a farkon kakar Wasa ta shekara ta 2008. Ya koma Heartland ne a watan Janairun shekara ta 2010 kan kuɗi naira miliyan biyar. Bayan shekara biyu da rabi ya bar Heartland FC kuma ya sanya hannu tare da abokiyar hamayyar Firimiyar Nigeria Kano Pillars FC.[1][2][3][4]

Na duniya gyara sashe

Ya kasance ɗan wasa ne kawai a cikin ƙungiyar FIFA U20 ta Kofin Duniya . A ƙarshe ya buga wasansa na farko a Najeriya a ranar 3 ga Maris na shekara ta 2010, ya zo ne a matsayin sub a wasan da 5-2 ta doke Congo DR.[5]

Manazarta gyara sashe

  1. Kofarmata leads Pillars’ revival Archived 13 ga Janairu, 2010 at the Wayback Machine
  2. Bayelsa derby is pick of NPL fixtures[permanent dead link]
  3. "triumphnewspapers.com". www.triumphnewspapers.com (in Turanci). Retrieved 2018-05-14.
  4. "Pillars Sign 10 New Players Ahead 2013 League Season". Nigerian Pilot. 18 November 2012. Archived from the original on 30 June 2013. Retrieved 24 August 2019.
  5. Homeboy Kofarmata thinks big Archived 13 ga Maris, 2010 at the Wayback Machine

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe