Beata Nandjala Naigambo (an haife ta a ranar 11 ga watan Maris 1980 a Windhoek, yankin Khomes) ƴar wasan tsere ce ta Namibia mai nisa (Long-distance) wacce ta kware a tseren gudun fanfalaki. Mafi kyawun lokacinta shine 2:27:28, wanda aka saita a Marathon Hamburg a watan Afrilu 2015.[1]

Beata Naigambo
Rayuwa
Haihuwa Namibiya, 11 ga Maris, 1980 (44 shekaru)
ƙasa Namibiya
Sana'a
Sana'a marathon runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines marathon (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 48 kg
Tsayi 160 cm

Ta yi gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008,[2] inda ta gama a matsayi na 28 a cikin jimlar mahalarta 81 na mata. [3]

A gasar Olympics ta lokacin zafi ta shekarar 2012 ta zo ta 38 a cikin 107 da suka kammala da 2:31:16. [4]

Nasarorin da aka samu gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Template:NAM
2002 Commonwealth Games Manchester, United Kingdom 9th Marathon 2:47:22
2006 Commonwealth Games Melbourne, Australia Marathon DNF
2007 Universiade Bangkok, Thailand 10th Half marathon 1:21:09
2008 Olympic Games Beijing, China 28th Marathon 2:33:29
2009 World Championships Berlin, Germany 24th Marathon 2:33:05
Eindhoven Marathon Eindhoven, Netherlands 1st Marathon 2:31:01
2010 Commonwealth Games New Delhi, India 4th Marathon 2:36:43
2012 Olympic Games London, United Kingdom 38th Marathon 2:31:16
2014 Glasgow Marathon Glasgow, United Kingdom 11th Marathon 2:39:23
2015 World Championships Beijing, China Marathon DNF
Hamburg Marathon Hamburg, Germany 3 rd Marathon 2:27:28

Manazarta gyara sashe

  1. "International Association of Athletics Federations" . Retrieved 10 October 2015.
  2. Runner Naigambo struck by flu Archived 29 October 2013 at the Wayback Machine. The Namibian , 16 July 2008
  3. Beata Naigambo at sports-reference.com
  4. "Women's Marathon at the 2012 Summer Olympics" . www.olympics.org . IOC. Retrieved 14 August 2013.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe