Berlin
Berlin [lafazi : /berlin/] babban birnin ƙasar Jamus ce. A cikin birnin Berlin akwai mutane 3,671,000 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Berlin a ƙarni na sha biyu bayan haifuwan annabi Issa. Michael Müller, shi ne shugaban birnin Berlin.
Berlin | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamus | ||||
Enclave within (en) | Brandenburg (en) | ||||
Babban birnin |
Jamus (1990–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,782,202 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 4,244.32 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Jamusanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Berlin-Brandenburg Metropolitan Region (en) da agglomeration of Berlin (en) | ||||
Yawan fili | 891.12 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Spree (en) , Großer Wannsee (en) , Lake Tegel (en) , Havel (en) , Dahme (en) , Müggelsee (en) , Aalemannkanal (en) , Neukölln Ship Canal (en) , Luisenstadt Canal (en) , Teltow Canal (en) , Landwehr Canal (en) , Westhafen Canal (en) , Gosen Canal (en) , Tegeler Fließ (en) da Berlin-Spandau Ship Canal (en) | ||||
Altitude (en) | 34 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Arkenberge (en) (121.9 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
Brandenburg (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Alt-Berlin (en) , East Berlin (en) da West Berlin (en) | ||||
Ƙirƙira | 1244 | ||||
Muhimman sha'ani |
Fall of Berlin (en) (27 Oktoba 1806) 1936 Summer Olympics (en) (1936) Soviet air strikes on Berlin (en) (1941) Battle of Berlin (en) (1945) fall of the Berlin Wall (en) (9 Nuwamba, 1989) Landesbank Berlin scandal (en) (2001) | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Abgeordnetenhaus of Berlin (en) | ||||
• Shugaban birnin Berlin | Kai Wegner (27 ga Afirilu, 2023) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Constitutional Court of the State of Berlin (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Budget (en) | 28,000,000,000 € (2018) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10115–14199 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 030 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | DE-BE | ||||
NUTS code | DE3 | ||||
German regional key (en) | 110000000000 | ||||
German municipality key (en) | 11000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | berlin.de | ||||
Hotuna
gyara sashe-
Berlin Fliegender Buchhändler
-
Innenhof KHSB
-
Berlin, Marstall, Anatomisches Theater, Innenraum, 1720
-
Dakin taro na Cathedral da Concert, Berlin German
-
Birbnin Balin kenana da daddare
-
Cathedral din Berlin
-
Garin Berlin
-
Energy forum Berlin
-
Wasu yan kasar Japan a birnin Berlin, 1862
-
Tashar jirgin kasa ta Zamani
-
Makabarta, Berlin
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.