Bala Ibn Na'allah
Wannan dan siyasar Najeriya ne
Bala Ibn Na'allah (an haife shi a 2 ga watan Yunin shekarar 1967 a Zuru, Jihar Kebbi) ɗan siyasar Najeriya ne kuma Sanata.[1][2] Yana wakiltar mazaɓar Kebbi ta kudu a majalisar dattawan Najeriya kuma shine mataimakin shugaban masu rinjaye a majalisar dattawan Najeriya ta 8.[3][4] A ranar 29 ga watan Agustashekarar n 2021, wasu mahara sun kashe babban ɗan Na'allah, Abdulkarim Bala Na'Allah a gidansa da ke jihar Kaduna.[5]
Bala Ibn Na'allah | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - District: Kebbi South
ga Yuni, 2015 - District: Kebbi South
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2011 District: Fakai/Sakaba/Wasagu/Danko/Zuru | |||||||
Rayuwa | |||||||
Cikakken suna | Bala Ibn Na'allah | ||||||
Haihuwa | Zuru, 2 ga Yuni, 1967 (57 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Karatu | |||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
All Progressives Congress Peoples Democratic Party |
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://thenationonlineng.net/ampion-microsoft-support-200-smes/
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/regional/nwest/316160-senate-deputy-leader-bala-ibn-naallah-wins-kebbi-south-senatorial-seat.html?tztc=1
- ↑ https://www.channelstv.com/tag/senator-bala-ibn-naallah/
- ↑ https://punchng.com/us-pilots-family-except-wife-senator-naallah/
- ↑ https://www.chronicle.ng/2021/08/how-kebbi-senators-son-was-killed/