Auta Olivia Sana (an haife ta a ranar 19 ga watan Disamba 1970) ƴar wasan ƙwallon hannu ce ta Najeriya. Ta shiga Gasar mata a gasar Olympics ta shekarar 1992 . [1]

Auta Olivia Sana
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 19 Disamba 1970 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 

Bayanan da aka ambata gyara sashe

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Auta Olivia Sana Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 March 2020.