Audu Innocent Ogbeh (an haife shi a ranar 28 ga watan Yuli shekarata alif 1947) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya kasance shugaban jam'iyyar People's Democratic Party (PDP) daga shekarar 2001 har zuwa watan Janairu shekarata 2005 kuma shi ne tsohon Ministan Noma na Tarayyar Najeriya daga 2015-2019.

Audu Innocent Ogbeh
Minister of Agriculture and Rural Development (en) Fassara

11 Nuwamba, 2015 - 28 Mayu 2019
Rayuwa
Haihuwa Otukpo, 28 ga Yuli, 1947 (77 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Toulouse (en) Fassara
Jami'ar Ahmadu Bello
King's College, Lagos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Audu Innocent Ogbeh

Ogbeh an san shi ne da ayyukan adabi. Ya rubuta act biyar wadanda suka hada da ayyuka uku da aka buga. Ɗaya daga cikin wasan kwaikwayo nasa, Epitaph na Simon Kisulu an shirya shi a Cibiyar Muson a 2002. [1]

  1. Fuidelis Njoku. "Reliving Apartheid On Stage." P.M. News (Lagos) 17 Apr. 2002