Arthur Henrique Ramos de Oliveira Melo [1] (an haifeshi ranar 12 ga watan Agusta, 1996), wanda aka sani da Arthur Melo, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Brazil[2] wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[3] a serie A ta Italiya a matsayin aro daga Juventus.[4][5]

Arthur Melo
Rayuwa
Cikakken suna Arthur Henrique Ramos de Oliveira Melo
Haihuwa Goiânia (en) Fassara, 12 ga Augusta, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Brazil
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Goiás Esporte Clube (en) Fassara2008-2010
  Grêmio FBPA (en) Fassara2010-2015
  Brazil national under-17 football team (en) Fassara2013-201371
  Grêmio FBPA (en) Fassara2015-2018352
  FC Barcelona2018-2020483
  Brazil men's national football team (en) Fassara2018-221
  Juventus FC (en) Fassara2020-421
  Liverpool F.C.2022-1 ga Yuni, 202300
  ACF Fiorentina (en) Fassara22 ga Yuli, 2023-30 ga Yuni, 2024332
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 18
Nauyi 66 kg
Tsayi 171 cm
IMDb nm10700740

An haife shi a Goiânia, Arthur ya fara aikinsa da Grêmio, kuma ya lashe Copa Libertadores a 2017. Ya rattaba hannu kan Barcelona a kan kuɗin farko na Yuro miliyan 31 a 2018. Arthur ya koma ƙungiyar Juventus ta Italiya a 2020. Ya koma Liverpool don kakar 2022-2023 a matsayin aro amma ya buga wasa daya kacal a kungiyar ta farko, inda ya zo a madadinsa a minti na 77 a wajen Napoli a gasar zakarun Turai.

Arthur ya fara buga wasansa na farko a Brazil a shekarar 2018 bayan da kungiyar matasan Brazil ta yi wa kungiyar a matakin kasa da shekara 17. Daga baya ya kasance cikin tawagar da ta lashe 2019 Copa América.

Manazarta

gyara sashe