Anthony John Valentine Obinna
Anthony John Valentine Obinna (an haife shi ranar 26 ga watan Yunin, shekara ta alif dari tara da arba'in da shida 1946 a Emekukwu, Jihar Imo, Najeriya ) wani limamin Najeriya ne kuma babban Bishop na Owerri daga ranar 26 ga watan Maris 1994 har zuwa ranar 6 ga watan Maris 2022.[1]
Anthony John Valentine Obinna | |||||
---|---|---|---|---|---|
26 ga Maris, 1994 - ← Mark Onwuha Unegbu (en) Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Owerri (en)
1 ga Yuli, 1993 - ← Mark Onwuha Unegbu (en) Dioceses: Roman Catholic Archdiocese of Owerri (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Emekukwu, 26 ga Yuni, 1946 (78 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Catholic priest (en) da Catholic bishop (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Cocin katolika |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheAn naɗa shi a matsayin firist a shekarar 1972, ya shiga cikin Diocese na Owerri.
John Paul II ya naɗa shi a matsayin Bishop na Diocese na Owerri a shekarar 1993. Bishop Carlo Maria Viganò ya keɓe shi a ranar 4 ga watan Satumba mai zuwa. A ranar 26 ga watan Maris 1994 aka naɗa shi a matsayin Archbishop na farko na Owerri.[2]
Manazarta
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Shafi na Archdiocese na Saurímo akan Yanar Gizo na Taron Episcopal Angolan