Anthony Anwuka
Farfesa, kuma tsohon ministan ilimi
Anthony Gozie Anwukah (an haife shi a shekara ta alif dari tara da hamsin 1951A.c) malami ne ɗan Najeriya, farfesa kuma shi ne Ministan Ilimi na Tarayyar Najeriya daga shekara ta 2015 zuwa 2019. Kafin naɗin nasa na yanzu, Anwukah ya taɓa zama mataimakin shugaban jami'ar jihar Imo.[1]
Anthony Anwuka | |||
---|---|---|---|
11 Nuwamba, 2015 - 28 Mayu 2019 - Chukwuemeka Nwajiuba (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 1951 (72/73 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta | University of Sierra Leone (en) | ||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Malami da marubuci |
Rayuwa da ilimi gyara sashe
An haifi Anthony G. Anwukah a Oguta, Jihar Imo. Ya karanta Harshen Turanci da Adabi a Kwalejin Fourah Bay, Jami'ar Saliyo a farkon shekarun 1970.
Manazarta gyara sashe
- ↑ "Executives-Ministry of Education". nigeria.gov.ng. Federal Government of Nigeria. Archived from the original on 2017-10-03. Retrieved 3 October 2017.