Andrew Amos[1] (an haife shi ne a ranar 20 ga watan satumba a shekara ta alif ɗari takwas da sittin da uku(1863) - ya kuma mutu ne a ranar 2 ga watan oktoba a shekara ta alif ɗari tara da talatin da ɗaya(1931)Ac. shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.

Andrew Amos
Rayuwa
Haihuwa Landan da Southwark (en) Fassara, 20 Satumba 1863
ƙasa Birtaniya
United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa Landan, 2 Oktoba 1931
Karatu
Makaranta Clare College (en) Fassara
Charterhouse School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Hitchin Town F.C. (en) Fassara-
Cambridge University A.F.C. (en) Fassara1883-1884
Corinthian F.C. (en) Fassara1884-1889
Old Carthusians F.C. (en) Fassara1884-1886
  England men's national association football team (en) Fassara1885-188621
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Andrew Amos
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Karatunsa

gyara sashe

[2]Amos yayi karatunsa ne a (Charterhouse School) kuma ya kasance ɗaya daga cikin mambobi na ƙungiyar ƙwallon ƙafan makaranta a 1882.[3]sannan ya tafi kwalejin (clare cambridge) sannan an bashi kyautar shudi 1884.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Andrew_Amos
  2. www.englandfootballonline.com/TeamPlyrsBios/PlayersA/BioAmosA.html
  3. https://eu-football.info/_player.php?id=437