Amy Lou Adams (an haife ta 20 ga watan Agustan shekarar 1974) 'yar wasan fim din Amurka ce. Ta shahara a fannin barkwanci da wasannin ban dariya, ta fito sau uku a cikin jerin manyan yan matan da suka fi karbar kudi a duniya. Kyaututtukan da ta samu sun hada da lambar yabo ta Golden Globe Awards guda biyu, bugu da kari ta samu wasu lambar yabon har sau shida da kyaututtukan fina-finai bakwai na kwalejin Burtaniya.

Amy Adams
Rayuwa
Cikakken suna Amy Lou Adams
Haihuwa Aviano (en) Fassara, 20 ga Augusta, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Italiya
Mazauni Beverly Hills (mul) Fassara
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Mahaifi Richard Kent Adams
Abokiyar zama Darren Le Gallo (en) Fassara  (2015 -
Karatu
Makaranta Douglas County High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo, mawaƙi, mai rawa, dan wasan kwaikwayon talabijin, stage actor (en) Fassara, jarumi da dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim
Tsayi 1.63 m
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
Kayan kida murya
IMDb nm0010736
Amy Adams
Amy Adams
 
Amy Adams

Amy Lou Adams an haife ta ne a ranar 20 ga Agustan shekarata 1974, iyayenta Richard da Kathryn Adams 'yan asalin ƙasar Amurka ne, kuma a lokacin da mahaifinta ya kasance jami'i ne inda yayi aiki tare da Sojojin Amurka a rukunin sojoji na Caserma Ederle da ke Vicenza, Italiya. Ita ce ta tsakiya cikin yara bakwai da iyayensu suka haifa, tare da 'yan'uwa maza hudu da mata biyu. Bayan sun tashi daga wani sansanin sojoji zuwa wani, dangin Adams sun zauna a Castle Rock, Colorado, lokacin da take 'yar shekara takwas. Bayan barin soja, mahaifinta ya rera waka cikin kwarewa a wuraren shakatawa na dare da gidajen abinci.

Hoton Media da salon wasan kwaikwayo

gyara sashe
 
Amy Adams

Yayin da yake bayanin mutum na fuskar allo, Hadley Freeman na jaridar The Guardian ya rubuta a shekarar 2016 cewa "[tana] nuna matukar shagaltuwa, da gaske amma tana da alamar magana kai tsaye da zarar ta tafi".

Manazarta

gyara sashe