Aminatta Forna
Florence Nwanzuruahu Nkiru nwapa (An haita ranar 13 ga watan Janairu, shekarar 1931 a Oguta, – 16 Oktoba 1993). Ta kasance marubuciya ce, 'yar Najeriya, wacce ake mata laƙabi da sunan, Uwar Adabin Afirka na zamani.
Aminatta Forna | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bellshill (en) , Nuwamba, 1964 (59/60 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Kwaleji ta Landon |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, Marubuci, poet lawyer (en) da ɗan jarida |
Wurin aiki | Greater London (en) |
Employers | Bath Spa University (en) |
Muhimman ayyuka | The Devil That Danced on the Water: A Daughter's Quest (en) |
Kyaututtuka | |
Mamba | Royal Society of Literature (en) |
IMDb | nm2691064 |
aminattaforna.com |
Aminatta Forna | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bellshill (en) , Nuwamba, 1964 (59/60 shekaru) |
ƙasa | Birtaniya |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Kwaleji ta Landon |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, Marubuci, poet lawyer (en) da ɗan jarida |
Wurin aiki | Greater London (en) |
Employers | Bath Spa University (en) |
Muhimman ayyuka | The Devil That Danced on the Water: A Daughter's Quest (en) |
Kyaututtuka | |
Mamba | Royal Society of Literature (en) |
IMDb | nm2691064 |
aminattaforna.com |
Manazarta
gyara sasheAminatta Forna, OBE (an haife ta a shekara ta 1964) marubuciya ce 'yar ƙasar Scotland da Saliyo. Ita ce marubuciyar tarihin, The Devil That Danced on the Water,<ref"Aminatta Forna: 'My country had a war. It would be extraordinary not to want to write about that'", The Independent, 4 June 2011.</ref> da littattafai huɗu: Ancestor Stones (2006), [1] Memory of Love (2010), The Hired Man ( 2013) [2] da kuma littafin Happiness a shekarar (2018). Akan littafin da ta rubuta Memory of Love an ba ta kyautar Marubutan Commonwealth a shekarar 2011, [3] an kuma zaɓe ta a cikin kyautar rangeabilar Orange . [4] Forna farfesa ce fagen rubuce-rubucen kagaggun labarai a Jami'ar Bath Spa.[5]
Manazarta
gyara sashe
- ↑ Renee Montagne,"'Ancestor Stones:' Life and War in Sierra Leone", NPR Books, 2 July 2007.
- ↑ The Hired Man, Aminattaforna.com
- ↑ "Aminatta Forna wins Commonwealth Writers' honour", BBC News, 22 May 2011.
- ↑ "Orange Prize for Fiction 2011 shortlist". Archived from the original on 2016-03-03. Retrieved 2021-06-01.
- ↑ "Lannan Foundation Chair in Poetics, 2015-2017", Georgetown University.