Amina Nazli
Amina Begam (shekara 1914 –zuwa biyu ga watan Fabrairu 2,shekara 1996; Urdu: آمنہ نازلی), wanda aka fi sani da sunanta na alkalami Amina Nazli, marubuciya ce a harshen Urdu, edita, kuma mai fafutukar mata a Pakistan. Ita ce surukar Allamah Rashid ul Khairi, kuma mahaifiyar fitaccen malamin fikihu Haziqul Khairi.
Amina Nazli | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1914 |
ƙasa |
British Raj (en) Pakistan |
Mutuwa | 3 ga Faburairu, 1996 |
Sana'a | |
Sana'a | edita |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheAmina Nazli ita ce sunan alkalami na Amina Begam, an haife ta a 1914 a Uttar Pradesh . Ta ci jarrabawar Adib-i-Fazil, daidai da digiri na farko, a Jami'ar Punjab . [1] A cikin 1929, ta auri Raziq-ul-Khairi, ɗan fitaccen marubuci kuma mai rajin kare hakkin mata Rashid ul Khairi .
Nazli began writing in earnest in the 1940s, part of a new generation of fiction writers in the region. ita anfi saninta da bada gajerun labarai ta yaren Urdu, kuma ita takasance daya daga cikin yar ƙasar Pakistan ce mace tana wasa dagaskiya ako wani lokaci.[2] Her rubutunta a wanna lokacin Yana Antwan da traumaes Wanda aka maye gurbin, zanenta akan basiranta,[3] and sometimes veered into the satirical. ta wallafa littattafa da dama nasu gajerun labarai,Kuma tadaura su akan ainihin sana' arta. In addition, she produced several books on women's handicrafts and cooking, including the popular cookbook Ismati Dastarkhwan, which compiled recipes from the women of Awadh.[4][5][3]
Ita ma edita ce, wacce ta kasance mai taimaka wa mujallar zamantakewa da adabi ta Ismat daga 1979 har zuwa rasuwarta, inda a baya ta ba da gudummawa a mujallar a karkashin editan surukinta. A ƙarƙashin jagorancinta, littafin ya ƙara haɗa sabbin labaran siyasa daga Pakistan da kuma daga ko'ina cikin duniya. Daga shekara 1977 zuwa shekara 1982, ta kuma shirya littafin Johar-e-niswan na wata-wata.
Nazli mace ce mai fafutukar kare hakkin mata a tsakanin al'ummomin musulmi a yankin Indiya. Daga karshe ta zauna a Karachi, inda aka yaba mata da taimakawa wajen samar da yanayi mai sassaucin ra'ayi. Ta rasu a can a shekarar 1996. Bayan rasuwarta, danta Haziqul Khairi ya buga Amina Nazli ke Muntakhib Afsane Aur Drame, zaɓi na gajerun labarai da wasan kwaikwayo. [6]
Nassoshi
gyara sashe- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:1
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:3
- ↑ 3.0 3.1 Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:5
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:0
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:4
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:2