Amaechi Muonagor

Ɗan wasan kwaikwayo a Najeriya

Amaechi Muonagor (An haifeshi ranar 20 ga Agusta, 1962, Mutuwa 24 ga Maris, 2024) a karamar hukumar Idemili, Jihar Anambra. ɗan wasan kwaikwayo ne na Nijeriya kuma furodusa. A cikin shekarar 2016, an zabe shi don AMVCA na shekarar 2017 Mafi Kyawun dan wasa a cikin Nishaɗi.[1][2]

Amaechi Muonagor
Rayuwa
Cikakken suna Amaechi Muonagor
Haihuwa Idemili ta Arewa, 20 ga Augusta, 1962
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Mutuwa 24 ga Maris, 2024
Yanayin mutuwa  (kidney failure (en) Fassara)
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Matakin karatu Digiri
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm2118989
yanda ake furtashi

Farkon rayuwa

gyara sashe

Amaechi Muonagor dan asalin kauyen Obosi ne a Idemili, jihar Anambara a Najeriya. Ya halarci makarantar firamare ta St. Mary, Obosi, Oraifite Grammar School kafin ya ci gaba da karatu a Jami'ar Nijeriya, Nsukka (UNN) inda ya karanci Tattalin Arziki kuma ya kammala a shekara ta 1987.[3]

A shekarar 1989 bayan ya zama matashi, Amaechi ya fara aiki da kamfanin dillacin labarai na NAN (News Agency of Nigeria). Ya bar aikinsa 'yan shekaru kaɗan don yin wasan kwaikwayo a fim dinsa na farko kamar Akunatakasi a cikin Taboo 1, fim ɗin Najeriya.

Amaechi yayi aure kuma yanada yara hudu (4), daga cikin sauran taurarin Nollywood kamar Chinyere Winifred, Ebere Okaro, ya bi sahun Dr Chris Eke na kungiyar Word and Spirit Assembly, Ijegun Lagos yayin da yake bikin cika shekara 40 a duniya a shekarar 2015, inda ya yi bikin tare da kikiri mafi yawan fursunonin gidan yari da kuma yara a Hearts of Gidan marayu na yara Goldice.  A cikin shekarar 2020, ya ce cin zarafin mata ba na Nollywood ba ne kamar yadda yake faruwa a kowace sana'a.[4]

Rashin lafiya

gyara sashe

A cikin shekarar 2016, akwai wallafe-wallafe da yawa akan shafukan yanar gizo waɗanda suka ce Amaechi ba shi da lafiya kuma yana fama da ciwon sukari. Tun daga wannan lokacin, Amaechi bai fito ko fitowa a kowane fim ba. Akwai jita-jita game da shi barin masana'antar fim.[5][6][7]

Fina-finai

gyara sashe
  • Taboo 1 (1989)
  • Karishika (1996)
  • Igodo (1999)[8]
  • Aki na Ukwa (2002)
  • His Last Action (2008)
  • Sincerity (2009)
  • Without Goodbye (2009)
  • Most Wanted Kidnappers (2010)
  • Jack and Jill (2011)
  • Village Rascal (2012)
  • Evil World (2015) [9]
  • Ugonma (2015) [10]
  • Code of Silence (2015) [11]
  • Spirits (2016)
  • Rosemary (2016)
  • My Village People (2021)[12]
  • Aki and Pawpaw

Manazarta

gyara sashe
  1. "Amaechi Monago". IMDb. Retrieved 15 February 2017.
  2. The Editor (15 December 2016). "AMVCA 2017: Nkem Owoh, Amaechi Monago, Omoni Oboli, Uche Jombo, Funke Akindele & More Make Nominees List". Nollywood Observer. Retrieved 15 February 2017.[permanent dead link]
  3. https://www.imdb.com/name/nm2118989/
  4. https://nollywoodobserver.com/2016/12/15/amvca-2017-nkem-owoh-amaechi-Monago-omoni-oboli-uche-jumbo-funke-akindele-more-make-nominees-list/[permanent dead link]
  5. "Why a church donated N3.5m to 23 Nollywood actors". Nigerian Entertainment Today - Nigeria's Top Website for News, Gossip, Comedy, Videos, Blogs, Events, Weddings, Nollywood, Celebs, Scoop and Games (in Turanci). 31 January 2017. Archived from the original on 16 February 2017. Retrieved 15 February 2017.
  6. "Nollywood Actor, Amaechi Muonagor 'Down' with Strange Ailment (photo)". Nigeriafilms.com (in Turanci). Retrieved 15 February 2017.
  7. "Nollywood actor, Amaechi Muonagor down with strange ailment (photo) - TheInfoNG.com". TheInfoNG.com (in Turanci). 15 September 2016. Retrieved 15 February 2017.
  8. Izuzu, Chidumga. "#ThrowbackThursday: 17 years after, "Igodo" deserves a remake - Movies - Pulse" (in Turanci). Archived from the original on 16 June 2017. Retrieved 15 February 2017.
  9. Amodeni, Adunni. "Married Nollywood Actor Impregnates Younger Lover In Evil World (VIDEO)". Naij.com - Nigeria news. (in Turanci). Retrieved 15 February 2017.
  10. Bada, Gbenga. "Chioma Chukwuka Akpotha: Actress joins Francis Duru and Amaechi Muonagor on movie set - Movies - Pulse" (in Turanci). Archived from the original on 16 February 2017. Retrieved 15 February 2017.
  11. "'Code of Silence' tackles rape…with doses of humour – By Toni Kan - Nigerian Entertainment Today - Nigeria's Top Website for News, Gossip, Comedy, Videos, Blogs, Events, Weddings, Nollywood, Celebs, Scoop and Games". Nigerian Entertainment Today - Nigeria's Top Website for News, Gossip, Comedy, Videos, Blogs, Events, Weddings, Nollywood, Celebs, Scoop and Games (in Turanci). 17 August 2015. Archived from the original on 18 August 2015. Retrieved 15 February 2017.
  12. Nwogu, Precious (31 May 2021). "Watch the official trailer for 'My Village People'". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 8 June 2021.