Alice Oya Ogebe (an haife ta a ranar 30 ga watan Maris 1995)[1] 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Najeriya wacce ke buga wasan gaba a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Poland Ekstraliga KKP Bydgoszcz da kuma ƙungiyar mata ta Najeriya.

Alice Ogebe
Rayuwa
Haihuwa 30 ga Maris, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rivers Angels F.C. (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2019-70
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 160 cm

Ayyukan ƙasa da ƙasa gyara sashe

Ogebe ta fara wasan ta na farko a ranar 17 ga watan Janairu 2019 a wasan sada zumunta da suka yi da China PR 0-3.

Manazarta gyara sashe

  1. List of Players Archived 6 ga Yuni, 2019 at the Wayback Machine, FIFA.com