Ali Artwork
Ali Muhammad Idris (an haife shi a ranar 1, ga watan Janairu, shekara ta aif 1992), ɗan wasan barkwanci ne kuma editan fina-finai na Najeriya musamman a Masana'antar Kannywood a Arewacin Najeriya. Yana fitowa a fina-finan Hausa da dama kuma ana masa laƙabi da Ali Artwork ko kuma madagwal. Yana a cikin shirin nan mai dogon zango na Labarina wanda Aminu Saira yake bada umarni.[1]
Ali Artwork | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1992 (31/32 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan wasan kwaikwayo, jarumi, editan fim, cali-cali, marubin wasannin kwaykwayo da mai tsara fim |
Rayuwar farko-farko da Ilimi.
gyara sasheAli Artwork ya samu gurbin karatu a Kwalejin Ilimi ta Sa'adatu Rimi Kumbotso da ke a cikin jihar Kano don karantar fannin karatu na Harsuna inda ya karanta (Turanci/Hausa), ya bar makarantar ne a shekarar farko saboda matsalar kuɗin makaranta da baida ƙarfin biya.[2][3][4][5]
Ali Artwork is married to Hauwa.[6]
Ali Artwork yanada Aure inda ya aura Hauwa.
Kyaututtuka da Gabatar dashi.
gyara sasheAn zaɓi Ali Artwork a kyautar MTN Kannywood award a shekara ta 2016. a matsayin mafi kyawon edita a Fim ɗin Gwaska. An kuma zaɓe shi a kyautar girmamawa ta AMMA AWARD a matsayin Mafi kyawun Editan Fim a shekarar 2016. Award. Kyautar da ya samu a Arewa Creative Industry na jihar Kaduna Najeriya.
Fina-finan da ya fito.
gyara sashe- Dan Marayan Zaki
- Gwaska
- Birnin Masoya
- Maja
- Ga Fili Ga Mai Doki
- Duniya Makaranta
- Soyayya Da Shakuwa
- Bayan Rai, Raddi
- Ashabul Khafi
- Birnin Masoya
- mayene ni
- sai na auri Zara buhari
- madakwal
- kayan lefen zara buhari
- bakon amerika
- Ali artwork almajiri
- kwamandan hisba
- alhaji ya dawo
- dan maula
- sai na zama gaye
- kauraye
- Baban soyayya
- bansan tsoro
- barayin zaune
- kanjamau
- kansilan kauye
- matar police
- wasan banza
- kidnapper
- Labarina
Shekara | Kyauta | Kashi | Sakamako |
---|---|---|---|
2016 | MTN Kannywood Award[8] | Mafi kyawon edita | Lashewa |
2016 | AMMA Award | Mafi kyawon a Film ɗin | Lashewa |
2016 | Arewa Creative Industry[9] | Mafi kyawon jarumi | Lashewa |
2022 | Nigerian Youth Achievers Award[10] | Mafi kyawon ɗan wasar barkwanci na digital | Lashewa |
Manazarta.
gyara sashe- ↑ "...Daga bakin mai ita tare da Ali Artwork". BBC News Hausa. 2020-03-05. Retrieved 2022-10-16.
- ↑ Zakari, Yusuf (2021-07-31). "Ali Artwork madagwal Biography: Wiki, Net Worth, Age, Comedy". Nupemelody (in Turanci). Archived from the original on 2021-09-28. Retrieved 2022-05-18.
- ↑ admin (2021-06-21). "Ali Artwork Biography, Net Worth And Career. - GoNaija % % %" (in Turanci). Retrieved 2022-05-18.[permanent dead link]
- ↑ "Ali Artwork [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. Retrieved 2022-05-18.
- ↑ "Hotunan Ali Artwork tare da Amaryar sa suna mika godiya ga 'yan uwa da abokan arziki". HausaDailyNews.Com (in Turanci). 2022-02-26. Retrieved 2022-05-18.
- ↑ "Kannywood Actor, Ali (Artwork) wife, Hauwa'u (PHOTOS) - Insidegistblog". insidegistblog.com. 23 April 2022. Archived from the original on 2022-07-06. Retrieved 2022-05-18.
- ↑ "Hotunan Ali Artwork". knowledgebase.com.ng (in Turanci). Archived from the original on 2022-07-18. Retrieved 2022-07-18.
- ↑ kannywoodscene (2016-03-15). "Kannywood Awards 2016: Complete List of Winners". Kannywood Scene (in Turanci). Retrieved 2022-05-18.
- ↑ "Dailytrust News, Sports and Business, Politics | Dailytrust". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2022-05-18.
- ↑ Ali Artwork AS BEST DIGITAL COMEDIAN OF THE YEAR 2022 @Lagos Nigeria 🙏 (in Turanci), retrieved 2022-05-18