Alhaji Habu Adamu Jajere (An haifi shi Habu a shekarar 1954). shi ne tsohon shugaban kungiyar masu sayar da man fetur mai zaman kanta ta Najeriya (IPMAN). Ya kuma jagoranci ƙungiyar har tsawon shekaru huɗu. Habu Jajere ya kasance zakaran da aka karrama da kyautar Kwame Nkurumah African Leadership Award a Ghana.

Alhaji Habu Adamu Jajere
Rayuwa
Haihuwa 1954 (69/70 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of East London (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a business executive (en) Fassara

Aiki gyara sashe

Shi ne Ciyaman / Shugaba na Hajaaj Nigeria Ltd.[ana buƙatar hujja]

Iyali gyara sashe

An haifi Habu Jajare a shekara ta (1954) kuma yana da aure da ‘ya’ya shida.[ana buƙatar hujja]

Manazarta gyara sashe