Al Busiri
Al-Būṣīri: Abū 'Abdallah Muhammad ibn Sa'īd al-Sanhāji al-Būṣīri;an kuma san shi da Imaam Busayri yayi rayuwa tsakanin shekarar 1212 zuwa 1294, mawaki ne na musulmi wanda ke cikin umarnin Shaziliyya, kasancewarsa almajirin Sheikh Abul Abbas al-Mursi kai tsaye.
Al Busiri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dellys District (en) , 7 ga Maris, 1213 |
Harshen uwa | Abzinanci |
Mutuwa | Alexandria, 1294 |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Malamai | Abul Abbas al-Mursi (en) |
Ɗalibai | |
Sana'a | |
Sana'a | maiwaƙe, Islamic jurist (en) , marubuci, Malami da masanin lissafi |
Muhimman ayyuka |
Al-Burda al-Qasida al-Hamziyya (en) |
Fafutuka | Shadhili (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Madaukakinsa, kasīda al-Burda don yabon Annabi Muhammad (S.A.W), yana daya daga cikin waqoqin Musulunci da suka shahara wajen yabon Annabi (S.A.W) kuma a cikin harshen Larabci. kamar sauran waqan(qasidar) yabon sa mai suna Al Hamziyya.
Imaam Busayri
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.