Akpofure Rim-Rukeh farfesa ne a Najeriya a fannin Microbial Corrosion da muhalli da kuma nazarin muhalli wanda ya kasance tsohon mataimakin shugaban jami'ar tarayya ta albarkatun man fetur Effurun kuma a halin yanzu shi ne mataimakin shugaba na huɗu na wannan makaranta.[1][2][3][4][5]

Akpofure Rim-Rukeh
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Port Harcourt (en) Fassara
Jami'ar Jihar Delta, Abraka
Jami'ar jahar Benin
Jami'ar jihar Riba s
Harsuna Turanci
Urhobo (en) Fassara
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Farfesa, mataimakin shugaban jami'a da researcher (en) Fassara
Employers Jami'ar Tarayya ta albarkatun man fetur, Effurun  (20 ga Maris, 2020 -

Rayuwar farko da asali

gyara sashe

Akpofure Rim-Rukeh ya samu digirin sa na BSc a fannin Biochemistry daga Jami’ar Port-Harcourt a shekarar 1986, sannan ya samu Diploma a fannin Kimiyyar Kimiyya a Jami’ar Benin a shekarar 1993. A shekarar 1998, ya samu digirin sa na biyu a fannin Injiniyanci na Kimiyya daga Jami’ar Port-Harcourt, sannan ya sake samun Difloma a fannin Ilimi daga Jami’ar Jihar Delta, Abraka a shekarar 2004. A shekara ta 2008, ya sami digirin digirgir a fannin injiniyan sinadarai daga Jami'ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Ruvers.[6][7]

A cikin watan Maris 2020, Majalisar gudanarwa ta Jami'ar Tarayya ta Albarkatun Man Fetur, Effurun ta zaɓi Akpofure a matsayin Mataimakin Shugaban Jami'ar[8] wanda daga baya Shugaba Mohammadu Buhari ya amince da shi.[9][10]

Rayuwa ta sirri

gyara sashe

Akpofure Rim-Rukeh ya auri Mercy Akpofure Rim-Rukeh kuma suna da yara uku tare.[6]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Rim-Rukeh is VC of the Year The Nation Newspaper" (in Turanci). 2022-02-07. Retrieved 2022-07-08.
  2. "Funding hampering petroleum varsity potentials - Professor Akpofure". Vanguard News (in Turanci). 2021-07-18. Retrieved 2022-07-08.
  3. "My Dream To Make FUPRE World Class Varsity – Prof. Rim-Rukeh". Independent Newspaper Nigeria (in Turanci). 2020-09-04. Retrieved 2022-07-08.
  4. Choba, Gabriel. "Funds, major challenge we'll likely face to meet our vision –FUPRE VC". New Telegraph (in Turanci). Retrieved 2022-07-08.
  5. "Ex FUPRE VC, Officially Hands Over to Akpofure in Delta – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2022-07-08.
  6. 6.0 6.1 "10 things to know about the new VC of Uni of Petroleum Resources Prof. Rim-Rukeh". Daily Trust (in Turanci). 2020-03-20. Retrieved 2022-07-08.
  7. "Vice-Chancellor Prof. Rim-Rukeh Akpofure". African Child Foundation (in Turanci). Archived from the original on 2022-07-08. Retrieved 2022-07-08.
  8. Nigeria, News Agency Of (2020-03-20). "Buhari approves appointment of Prof. Rim-Rukeh as new VC of FUPRE". Pulse Nigeria (in Turanci). Retrieved 2022-07-08.
  9. "FUPRE's new VC vows to address infrastructural deficit, others". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-05-07. Archived from the original on 2022-07-08. Retrieved 2022-07-08.
  10. "Buhari Appoints Prof Akpofure Rim-Rukeh As FUPRE VC". Niger Delta Today (in Turanci). 2020-03-19. Retrieved 2022-07-08.