Akinola Alada farfesa ne aa najeriya a bangarenilimin halittar mutum daga jami'ar Ibadan, kuma tsohun Shugaban harkokin dalibai na cibiyar[1]

akinola

Ilimi da rayuwar farko

gyara sashe

Akinola Alada an haifeshi a kasar Najeria, ya kammala digiri na farrlo a bangaren ilimin jikin mutum da kuma ilimin halittar mutum daga jami'ar kairo a shekarar 1985[2] ya kammaladigiri na biyu a shekarar 1985 kuma ya samu karin girma zuwa matakin farfesa a ilimin halittar mutum Endocrinology da metabolism a cikin 2005 a Jami'ar Ibadan[3][4]

Aikin ilimi

gyara sashe

Shine sugaban sashen ilimin halittar dan adam daga 2001 zuwa 2003 kuma an sake nada shi a 2010 zuwa 2012. A halin yanzu shi ne sashin kula da harkokin dalibai na jami'ar Ibadan, kuma mamba a kungiyar physiological Association of Nigeria kuma Babban Editan Jaridar Nigerian Journal of Physological Sciences. [5] A 2023, an tantance shi a matsayin mataimakin shugaban jami'ar Ilorin.[6][7][8][1]

wallafe-wallafen da aka zaɓa

gyara sashe
  • Tasirin halittu na Myristica fragrans (nutmeg) cire [9]
  • Tasirin Hematological [10]
  • Tasirin tsantsar leaf mai ruwa na tridax procumben s akan hawan jini e da bugun zuciya a cikin beraye [11]
  • Abubuwan kariya na zuciya na curcumin-nisin tushen poly lactic acid nanoparticle akan ciwon zuciya na zuciya a cikin aladun Guinea [12]
  • Ingancin nau'ikan nau'ikan baki daban-daban suna kurkura kan kwayoyin cuta na baka l lodin manya masu lafiya [13]
  • Nazarin kwatankwacin aikin ɗalibai a preclinica l Physiology wanda aka tantance ta zaɓin zaɓi da gajerun tambayoyin muƙala. [14]
  • Nazarin kan abubuwan hana kumburin kumburin Entada abyssinica [15]
  • Tashoshi na Potassiu m da prostacyclin suna ba da gudummawa ga ayyukan vasorelaxant na Tridax procumben s ɗanyen leaf mai tsantsa a cikin manyan jijiyoyin jijiyoyi na bera HM Salahdeen [16][17]

Kyaututtuka da karramawa

gyara sashe

Akinola Alada ɗan'uwa ne na al'ummar Physiological Society of Nigeria, ɗan'uwan Najeriya al'umma na hadin gwiwa kwararru, American Physiological Society, physiological Society London, kuma yammacin Afirka Society of Pharmacology .[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Dean Students' Affairs Division | UNIVERSITY OF IBADAN". ui.edu.ng. Retrieved 2023-12-01.
  2. 2.0 2.1 "Professor Abdul Rasak Akinola Alada". ENetSuD (in Turanci). Retrieved 2023-12-02.
  3. "Akin Alada". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
  4. "Editorial Team | Open Journal of Medical Research (ISSN: 2734-2093)". www.openjournalsnigeria.org.ng. Retrieved 2023-12-01.
  5. "Author Guidelines | Nigerian Journal of Physiological Sciences". www.ajol.info. Retrieved 2023-12-01.
  6. Voice, Muslim (2022-09-08). "UNILORIN Names Prof. Wahab Egbewole as New VC | The Muslim Voice, Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2023-12-01.
  7. "Prof. Egbewole, 12 Others Shortlisted for Unilorin VC - THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com (in Turanci). Retrieved 2023-12-01.
  8. "Professor Abdul Rasak Akinola Alada". ENetSuD (in Turanci). Retrieved 2023-12-01.
  9. A Olajide, Olumayokun; F Ajayi, Franklin; I Ekhelar, Ambrose; Awe, Olubusayo; Modupe, Makinde; Akinola, Alada (1999). "Biological effects of Myristica fragrans (nutmeg) extract" (PDF). Phytotherapy Research: An International Journal Devoted to Pharmacological and Toxicological Evaluation of Natural Product Derivatives. 13 (4): 344–345.[permanent dead link]
  10. ARA, Alada (2000). "The Haematological Effect of Telfaria Occidental Diet Preparation". African journal of biomedical Research. 3 (3): 185–186.
  11. "‪Effect of aqueous leaf extract of Tridax procumbens on blood pressure and heart rate in rats‬". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
  12. "‪Cardioprotective effects of curcumin-nisin based poly lactic acid nanoparticle on myocardial infarction in guinea pigs‬". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
  13. "‪Efficacy of different brands of mouth rinses on oral bacterial load count in healthy adults‬". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
  14. "‪A comparative study of students' performance in preclinical physiology assessed by multiple choice and short essay questions.‬". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
  15. "‪Studies on the anti-inflammatory properties of Entada abyssinica‬". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
  16. "‪Potassium channels and prostacyclin contribute to vasorelaxant activities of Tridax procumbens crude aqueous leaf extract in rat superior mesenteric arteries‬". scholar.google.com. Retrieved 2023-12-01.
  17. Rodriguez, Manuel Alvarez; McGowan, Michael Robert; Nagy, Szabolcs; Rodriguez-Martinez, Heriberto (2022-04-05). The Advances in Semen Evaluation (in Turanci). Frontiers Media SA. ISBN 978-2-88974-845-7.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe