Ɓera[1] ko Ɓeraye a jam'i wasu na'uin hallitta ce cikin dabbobi dake yaduwa kusan a ɓoye, Ɓera dai dabbace mai tarihi data daɗe a duniya.

Ɓera
Scientific classification
Classmammal (en) Mammalia
OrderRodentia (mul) Rodentia
DangiMuridae (en) Muridae
SubfamilyMurinae (en) Murinae
genus (en) Fassara Rattus
Fischer von Waldheim, 1803
ƴa'ƴan ɓera ƴan ƙanana
ƙaton ɓera

Ire-iren ɓera

gyara sashe

Akwai iren iren Ɓera da ake dasu guda 3 Wato ɓeran gida Ɓeran daji Ɓeran Masar


Manazarta

gyara sashe
  1. https://hausadictionary.com/%C9%93era