Akabo

Ƙauye ne a jihar Imo Najeriya

Akabo kauye ne a karamar hukumar Ikeduru a jihar Imo a Najeriya,afirka ta Yamma. Ana samun wani kauye mai wannan suna a Nnewi da Oguta, duk a cikin kasar Igbo.