Aisha Salaudeen (an haife ta ranar 26 ga Satumban shekarar 1994) 'yar Najeriya ce ma'aikaciyar jarida, mai fafutukar kwatar hakkin mata, kuma marubuciya wadda a halin yanzu tana aiki ne tare da CNN . A shekarar 2020, ta samu lambar yabo ta Gwarzuwar Afirka a fannin labarai. Ta kasance baƙuwa mai jawabi a taron adabi na Ake Arts and Book Festival a shekarata 2020.

Aisha Salaudeen
Rayuwa
Haihuwa Jos, 26 Satumba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Bradford (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci da ɗan jarida
Muhimman ayyuka Feminism
Kyaututtuka

Tarihin Rayuwa gyara sashe

An haifi Aisha Salaudeen a garin Jos, jihar Filato, a Najeriya. Ta bar kasar ne a shekarar 2012 inda ta karanci ilimin kasuwanci a jami’ar Bradford, ta kasar Ingila.

Aiki gyara sashe

Rubuce-Rubuce gyara sashe

Lambobin Yabo gyara sashe

Shekara Kyauta Nau'i Sakamakon Mai karɓa
2020 The Future Awards Afirka style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa Kanta

Manazarta gyara sashe