Ahmed Diaa Eddine
Ahmed Diaa Eddine (1912-1976) ya kasance darektan fina-finai na ƙasar Masar. Ya jagoranci/bada umarnin fina-finai sama da 30 kuma ya yi karatu a Cibiyar Leonardo da Vinci a Alkahira.[1]
Ahmed Diaa Eddine | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Misra, 29 ga Faburairu, 1912 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | 23 ga Maris, 1976 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Karatu | |
Harsuna | Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, painter (en) da assistant director (en) |
IMDb | nm0224445 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ames, Roy (2008). Dictionary of African filmmakers. Indiana University Press. p. 58. ISBN 978-0-253-35116-6.