Karim Diaa Eddin
Karim Diaa Eddine darektan fina-finan Masar ne kuma ɗan wasan kwaikwayo daga Alkahira.[1] Ya kammala karatun kasuwanci a Jami'ar Amurka ta Alkahira, ya yi aiki a matsayin mataimakin darakta a Faransa na tsawon shekaru uku.[2] Fitattun fina-finai sun haɗa da Soyayya da Ta'addanci (1992), Minister in Plaster (1993), Ismailia Round Trip (1997), Hassan and Aziza: State Security Case (1999) da kuma cikin Larabci, Cindarella (2006).[3]
Karim Diaa Eddin | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 17 Oktoba 1946 |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Mutuwa | 30 ga Augusta, 2021 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ahmed Diaa Eddine |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Amurka a Alkahira |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, assistant director (en) da jarumi |
Muhimman ayyuka |
Anything but my Daughter (en) Minister in Plaster (en) Esma'iliyya to and fro (en) Raghabat (en) |
IMDb | nm4904263 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ames, Roy (2008). Dictionary of African filmmakers. Indiana University Press. p. 58. ISBN 978-0-253-35116-6.
- ↑ Ames, Roy (2008). Dictionary of African filmmakers. Indiana University Press. p. 58. ISBN 978-0-253-35116-6.
- ↑ Ames, Roy (2008). Dictionary of African filmmakers. Indiana University Press. p. 58. ISBN 978-0-253-35116-6.