Ahmad ibn Ali al-Najashi (c. 982–1058), ya kasan ce shi ne wanda aka fi sani da al-Najāshī malamin Shia ne na kimanta tarihin rayuwa . [1] An san shi da littafinsa, Rijal al-Najashi .

Ahmad ibn Ali al-Najashi
Rayuwa
Haihuwa Bagdaza, 982 (Gregorian)
ƙasa Daular Abbasiyyah
Mutuwa Samarra (en) Fassara, 1058 (Gregorian)
Sana'a
Sana'a Biographical evaluation scholar (en) Fassara da marubuci
Imani
Addini Musulunci
Shi'a

Manazarta gyara sashe

Haɗin waje gyara sashe