Ahmad Hasan al-Zayyat ( Larabci: أحمد حسن الزيات‎ ), ya kasan ce marubuci ne masanin kuma dan siyasa da masanin siyasar Masar wanda ya kafa mujallar adabi ta Masar mai suna al-Risala, aka bayyana a matsayin "mafi mahimmancin ilimi kowane mako a cikin 1930s Misira da kasashen Larabawa." An haife shi a ƙauyen Kafr Demira, Talkha a cikin dangin gidan talakawa na lokacin, al-Zayyat ya yi karatu a jami'ar Al-Azhar kafin ya fara karatun shari'a a biranen Alkahira da Paris. Ya koyar da adabin Larabci a Jami’ar Amurka da ke Alkahira, sannan ya yi shekara uku a Bagadaza, kafin ya kafa al-Risala a 1933. Ya shirya ar-Risala, wata mujallar adabi da aka buga a Alkahira.

Ahmad Hasan al-Zayyat
Rayuwa
Haihuwa Q12235398 Fassara, 2 ga Afirilu, 1885
ƙasa Misra
Harshen uwa Larabci
Mutuwa 12 ga Yuni, 1968
Karatu
Makaranta Jami'ar Al-Azhar
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan jarida, marubuci da Malami
Muhimman ayyuka Waḥyu alrrisālh (en) Fassara
Mamba Arab Academy of Damascus (en) Fassara
littafi akan ahmad hasan

Ya yi kakkausar suka ga Naziyanci da ra'ayoyin nuna wariyar launin fata.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe