Ahmad Abubakar

Malami na Nijeriya

Ahmad Moallahyidi Abubakar, (An haife shi a 5 ga watan Satumba a 1957) Sanata ne a Najeriya daga jihar, Adamawa. yana wakiltan kudancin adamawa.[1] daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC).[2]

Ahmad Abubakar
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

30 ga Janairu, 2020 -
District: Sokoto North/Sokoto South
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

6 ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019
Ahmed Hassan - Yaroe Binos Dauda
District: Adamawa South
Rayuwa
Haihuwa 5 Satumba 1957 (66 shekaru)
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Diddigin bayanai gyara sashe

  1. Admin. "Sen. AHMAD MOALLAHYIDI ABUBAKAR". NASS. Retrieved 15 February 2019.
  2. Admin. "Ahmad Abubakar". Manpower. Retrieved 15 February 2019.