Agustina Nkechi Abi (an haife ta ranar 2 ga watan Disamba a shekara ta 1969) 'yar wasan ƙwallon hannu ce na kasar Najeriya.[1] Ta yi takara a gasar mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1992.[2] [3]

Agustina Nkechi Abi
Rayuwa
Haihuwa 2 Disamba 1969 (55 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Agustina Nkechi Abi Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 March 2020.
  2. "Agustina Nkechi Abi Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 March 2020.
  3. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Agustina Nkechi Abi Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 March 2020.