Adeyinka Oyekan II (30 ga watan Yuni, 1911 - 1,ga Maris, 2003) shi ne Sarkin Legas daga 1965 zuwa 2003. Jikan Oba Oyekan I ne .

Adeyinka Oyekan
Oba na Lagos

Rayuwa
Haihuwa Lagos, 30 ga Yuni, 1911
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Lagos, 1 ga Maris, 2003
Makwanci Iga Idunganran
Karatu
Makaranta King's College, Lagos (en) Fassara
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a soja

Rayuwar farko da ilimi gyara sashe

Mahaifin Adeyinka malamin Methodist ne, Prince Kusanu Abiola Oyekan. Adeyinka Oyekan ya halarci makarantar sakandaren Methodist Boys da King's College, Legas kafin ya karanci Pharmacy a Kwalejin Sakandare ta Yaba. Kirista ne mai ibada, memba ne a Cocin Tinubu Methodist kuma tsohon malamin Makarantar Lahadi. [1]

Hanyoyin waje gyara sashe

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Folami

Manazarta gyara sashe