Aderonke Adeniyi aka Sikemi (an haife tane ranar 15 ga watan Nuwamba, 1983) yar'Najeriya ce yar fim kuma mai shirya fina-finan a kamfanin yin fim na Nollywood. Takasance ne anfi saninta da shirye-shiryenta da take yi acikin harshen Yorubanci fina-finai.

Aderonke Adeniyi Esther
Rayuwa
Haihuwa Jahar Oyo, 15 Nuwamba, 1983 (40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo

Farkon rayuwa

gyara sashe

An haife tane a ranar 15 ga watan Nuwamba a jihar Oyo ( Najeriya ), ɗa ta biyu a cikin iyali shida. Ta halarci makarantar Kinder Land Nursery da Primary school,a jihar Oyo; Kwalejin Polytechnic ne na Ibadan a Jihar Oyo inda ta samo mata takardar shaidar difloma ta kasa sannan kuma Mui Authentic School of Drama domin yin karatun digirin tana biyu.

Ta sami digirin tane a fannin yin zane-zane ne daga wata makaranta mai suna Authentic School of Drama kuma ta shiga masana'antar sosai a 2007. sannan Tayi fice a karon farko a fim din Ebure na 2007. A shekara ta 2014, ta fitar da fim din ta na farko, Sikemi . Ta ci gaba da samar da Iboju a shekara ta 2015, Ajaga da Aya Wa a shekara ta 2016 da sabon fitowar ta, Twisted a 2018. Ta kuma yi fice a farnin fina-finai da yawa kamar, Iku Ewa, Oyenusi, Atori, Ogede Dudu, Orisirisi, Iranran da sauran su.

Rayuwarta

gyara sashe

Aderonke Adeniyi, mahaifiya ce mara miji ga ya'yanta yara biyu

Kyautuka da girmamawa

gyara sashe
  • Mainland TV Show Show da lambar yabo mafi kyawun Actress (2017)
  • Kyautar Green View Nishadi Nollywood Namijin Namiji (Na mace) (2018)


Fina-finai

gyara sashe
  • Ebure (2008)
  • Iku Ewa (2009)
  • Oyenusi (2009)
  • Jemiriye (2011)
  • Ogede Dudu (2009)
  • Sikemi (2014)
  • Aljanna ta wauta (2015)
  • Atori (2015)
  • Iboju (2015)
  • Woto (2016)
  • Ajaga (2016)
  • Orisirisi (2016)
  • Iranran (2016)
  • Aya Wa (2017)
  • Twisted (2018)

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin 'yan fim din Najeriya

Manazarta

gyara sashe