Adeola Wylie
Yar'wasan kwandon Najeriya
Adeola Olasunkanmi Wylie wacce akafi sani da Adeola Wylie (An haife ta ranar 12 ga watan Janairun, 1982) a birnin Lagos. ta kasance shahararriyar kuma kwararriyar 'yar wasan kwallon Kwando ce ta Nijeriya kuma ta fafata a gasussuka da dama aciki da wajen Najeriya.
Adeola Wylie | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Lagos,, 12 ga Janairu, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | power forward (en) |
Kulawa
gyara sasheAdeola Wylie ta fara wasan kwallon kwando ne tun tana yarinya karama, sanadiyar kokarin ta yasa aka zabe ta a buga gasar cin kofin duniya a 2006 tare da Nigeria . ta buga gasar cin kofin duniya a 2006 tare da Nigeria .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.