Adelere Adeyemi Oriolowo
Dan Siyasar Najeriya
Adelere Adeyemi Oriolowo (an haife shi a ranar 25 ga Afrilu 1956) Sanata ne na Najeriya wanda ke wakiltar Gundumar Sanata ta Osun ta Yamma a Majalisar Dokokin Najeriya ta 9. Shi memba ne na All Progressives Congress kuma ya kasance injiniya ne[1]
Adelere Adeyemi Oriolowo | |||
---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Yuni, 2023 District: Osun West | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Adelere Adeyemi Oriolowo | ||
Haihuwa | Iwo (Nijeriya), 25 ga Afirilu, 1956 (68 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo Kwalejin Kimiyya da Fasaha, Ibadan | ||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Mamba | Sanatocin Najeriya na Majalisar Dokoki ta Kasa ta 9 | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.