Adebimpe Oyebade
Adebimpe Oyebade wacce akafi sani da Mo Bimpe Jarumar fina-finan Najeriya ce da ta shahara wajen lashe lambar yabo ta 2018 City People Entertainment Awards na sabuwar jarumar bana.[1]
Adebimpe Oyebade | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ijero, 23 ga Maris, 1997 (27 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Lateef Adedimeji |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar jihar Ekiti |
Harsuna |
Yarbanci Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, marubuci, model (en) , influencer (en) da ɗan wasan kwaikwayo |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Katolika |
IMDb | nm12429135 |
Sana'a
gyara sasheAdebimpe ta fara aikin ta ne a matsayin abin koyi a shekarar 2016, da kuma tantance matsayinta a masana’antar fina-finan Najeriya a wannan shekarar. Ta shahara bayan ta fito a cikin fim ɗin Onikede, wani fim da Abbey Lanre ya ba da umarni. Ta fito a fina-finan Nollywood kusan hamsin (50) tun daga lokacin. A halin yanzu Mo Bimpe tana gudanar da kantin sayar da kayayyaki da kamfanin kula da fata.[2]
Fina-finai
gyara sashe- Omo Oba (2019)
- The Cokers (2021)
- That One Time (2022)
- Secret
- Assurance
- The Fault
- Oloore
- Romance
- Entrapped
- Tranquillity
- Dear Sister
- Shadows
- Irapada
Rayuwa ta sirri
gyara sasheAdebimpe ta auri Lateef Adedimeji a watan Disamba a shekarata 2021.[3][4][5][6]
Nassoshi
gyara sashe- ↑ Ohunyon, Ehis (September 17, 2018). "Omotola Jalade Ekeinde, Charles Inojie and Ruth Kadiri win at movie awards ceremony". Pulse Nigeria. Archived from the original on October 31, 2020. Retrieved July 22, 2022.
- ↑ Tosin, Alamu (2021-12-19). "Adebimpe Oyebade (M.O Bimpe) Biography, Net Worth, Wiki, Age, Husband, State » NGNews247". NGNews247 (in Turanci). Retrieved 2023-08-17.
- ↑ "Lateef Adedimeji: Nollywood actor wedding wit Adebimpe Oyebade - BBC News Pidgin". BBC News Pidgin. December 18, 2021. Retrieved July 22, 2022.
- ↑ "Actress Adebimpe speaks on marrying Adedimeji Lateef, says, 'I didn't see that coming'". Punch Newspapers. January 1, 2022. Retrieved July 22, 2022.
- ↑ "#AdeAdeForever: Some of the Stunning Guests at Adedimeji Lateef & Oyebade Adebimpe's Wedding". BellaNaija. December 23, 2021. Retrieved July 22, 2022.
- ↑ "Actress Mo Bimpe Replies Critics Over Alleged Pregnancy Before Marriage". Independent Newspaper Nigeria (in Turanci). 2022-03-30. Retrieved 2022-07-22.