Adaku Okoroafor
Adaku Okoroafor, (An haife ta ranar 18 ga watan Nuwamba, 1974) a Nijeriya. tana cikin yan kwallon da suka buga a matsayin gaba a tawagar mata ta nijeriya. kuma Ta kasance daga cikin `yan wasan a farkon FIFA FIFA World Cup da kuma 1995, FIFA World Cup na Duniya. zuwanta gasan ninnan gida biyu yasa tasa Mu nasara sosai.[1]
Adaku Okoroafor | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 18 Nuwamba, 1974 (50 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2007-10-24. Retrieved 2020-11-09.
Hanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Adaku Okoroafor – FIFA competition record