Abula (miya)

Miya masu Yariba acikin nigeria

Àbùlà miya ce ta kabilar Yarbawa daga Yammacin Najeriya.[1] Yawancin lokaci ana cin shi tare da Amala, amma ana iya cinye shi tare da sauran abincin hadiye. Abula cakude ne na Gbegiri (miyar wake), Ewedu (miyan kayan lambu) da kuma ọbẹ̀ ata (stew).[2]

Abula
Kayan haɗi wake
jute (en) Fassara
Kayan haɗi wake, Manja, Miyar Ewedu, gishiri, borkono, Maggi (en) Fassara, Iru (abinci), ruwa, Potash, albasa da Kanwa
Tarihi
Asali Najeriya
miyar abula

Abula ana kallonta a matsayin abinci mai dadi don ba abinci ba ne. Yana ɗaukar lokaci mai yawa da ƙoƙari don yin. Ko da yake an fi cin abincin a tsakanin al’ummar Yorùbá na yammacin Najeriya, ya fi zama ruwan dare a tsakanin mutanen Ọ̀yọ́ and Ogbómòṣọ.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Amala and Abula". Nigerian Tribune. 2018-02-10. Archived from the original on 2019-04-27.
  2. "Best Nigerian Recipes for this weekend - Abula". The Nation. 2017-10-20.
  3. "Ogbomoso Ajilete group celebrates Amala, Gbegiri Day". Tribune Online (in Turanci). 2018-08-29. Retrieved 2022-02-26.