Abu al-Aas ɗan al-Rabiah

Sahabin Annabi

Abu al-As ɗan al-Rabiah (Arabic: أبو العاص بن الربيع‎, ’Abū al-‘Āṣ ibn al-Rabī‘, Ya rasu a Fabarairun, 634 AD) ya kasance sirikin Annabi ne, Asalin sunan shi shine Hushaym ko Yasser.

Abu al-Aas ɗan al-Rabiah
Rayuwa
Haihuwa yankin Makka
ƙasa Larabawa
Mutuwa Madinah, 634 (Gregorian)
Ƴan uwa
Mahaifiya Halah bint Khuwailid
Abokiyar zama Zainab yar Muhammad
Yara
Sana'a
Sana'a Ɗan kasuwa
Imani
Addini Musulunci
Abu al-Aas ɗan al-Rabiah
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe