Abu Ayyub al-Ansari
Abu Ayyub ya kasance daya daga cikin manyan sahabban Annabi Muhammad S.A.W, kuma kawu ne a gurin Annabi. ya kasance mutumin Madina kuma sune na farko an madina da suka taimaka Annabi.
Abu Ayyub al-Ansari | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Madinah, unknown value |
ƙasa |
Khulafa'hur-Rashidun Khalifancin Umayyawa |
Mutuwa | Constantinople (en) , 674 |
Makwanci | Eyüp Sultan Mosque (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Sahabi |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Siege of Constantinople (en) Yaƙin Uhudu Badar Yaƙin gwalalo |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.