Abena Durowaa Mensah
ƴar siyasa a ƙasar Ghana, members New Patriotic Party
Abena Durowaa Mensah (an haife ta a ranar 21 ga Yuni 1977) yar siyasan Ghana ce kuma memba ce a jam'iyyar New Patriotic Party. Ita ce ‘yar majalisa mai wakiltar mazabar Assin ta Arewa.[1][2][3]
Abena Durowaa Mensah | |||
---|---|---|---|
7 ga Janairu, 2017 - District: Assin North Constituency (en) Election: 2016 Ghanaian general election (en) | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Yankin Tsakiya, 21 ga Yuni, 1977 (47 shekaru) | ||
ƙasa | Ghana | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Kwalejin Jami'ar Kirista Bachelor in Business Administration (en) Ghana Insurance College (en) National diploma (en) : business administration (en) | ||
Harsuna | Turanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, clerk (en) , administrator (en) da office manager (en) | ||
Imani | |||
Addini | Kiristanci | ||
Jam'iyar siyasa | New Patriotic Party |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sasheAn haifi Mensah a ranar 21 ga watan Yunin 1977 a Assin Kushea, yankin tsakiyar kasar. Tana da Difloma a fannin Inshora daga Kwalejin Inshora ta Ghana, ƙwararriyar Certificate in Marketing (CIM - UK), sannan ta yi digirin farko a fannin tallace-tallace daga Kwalejin na Jami'ar Christian Service.[4][5]
Rayuwa ta sirri
gyara sasheMensah tayi aure da ‘ya’ya biyu. Ta bayyana a matsayin Kirista.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "HON. ABENA DUROWAA MENSAH MP for Assin North constituency, NPP | Critical News". Critical News (in Turanci). 2017-05-17. Retrieved 2018-11-02.[permanent dead link]
- ↑ "Assin North MP Commissions 8-Seater Toilet Facility". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2018-11-02.
- ↑ Ghana, ICT Dept. Office of Parliament. "Parliament of Ghana". www.parliament.gh. Retrieved 2018-11-02.
- ↑ "Abena Durowaa Mensah, Biography". www.ghanaweb.com. Retrieved 2021-05-27.
- ↑ 5.0 5.1 "Ghana MPs - MP Details - Mensah, Abena Durowaa". www.ghanamps.com. Retrieved 2018-11-02.