Abdulmalik Zubairu Bungudu
Abdulmalik Zubairu Bungudu (an haife shi a ranar 27 ga watan Satumba 1978, Bungudu, Jihar Zamfara, ɗan siyasan Najeriya ne. [1] Yana wakiltar mazaɓar Bungudu/Maru na jihar Zamfara a majalisar wakilai. [2] [3]
Abdulmalik Zubairu Bungudu | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Aiki
gyara sasheBungudu ya fara aiki ne a matsayin ma’aikaci a ƙaramar hukumar Bungudu, a matsayin ma’aikacin ma’aikatar ƙananan hukumomi. [4] Daga nan ya yi aiki a matsayin shugaba kuma shugaban kungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta Najeriya (NULGE).
A shekarar 2015, an zaɓi Bungudu a matsayin dan majalisar wakilai a majalisar wakilai ta kasa mai wakiltar mazaɓar Bungudu/Maru. [3] Ya yi aiki har zuwa shekara ta 2019. Ya sake tsayawa takara a shekarar 2023, kuma aka sake zaɓe. [5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Nwannah, Ifeanyi (2022-12-23). "Zamfara: Appeal Court affirms Bungudu as APC candidate for House of Reps race". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-08-20.
- ↑ Babangida, Mohammed (2023-07-07). "Zamfara residents on edge as terrorists intensify attacks on communities". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-08-20.
- ↑ 3.0 3.1 "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2023-08-20.
- ↑ Muhammad, Sanusi (2021-04-02). "Ex-Zamfara lawmaker in court for N3m fraud". Blueprint Newspapers Limited (in Turanci). Retrieved 2023-08-20.
- ↑ "Zamfara: APC's Zubairu retains seat as federal lawmaker - Daily Trust". dailytrust.com. Retrieved 2023-08-20.