Bungudu
Karamar hukuma ce a Nigeria
Bunguɗu ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Zamfara, Arewa maso yamman Nijeriya.Ana mai kirari da babban gari mai Sunan tusa watau Hutu idan an sakaya.
Bungudu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Zamfara | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2,293 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Bungudu local government (en) | |||
Gangar majalisa | Bungudu legislative council (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.