Abdul Iyodo
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Abdul Iyodo (an haife shi a a watan octubar 1979 a nijeriya) tsohon dan kollan kasar nijeriya, wanda dan wasa ne mai buga gaba.[1][3]
Abdul Iyodo | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | jahar Kano, 10 Oktoba 1979 (45 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Hausa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Sana'ar kwallo
gyara sasheIyodo, ya fara kollan kafa a kungiyar kano pillars. kuma ya tafi Eropar a shekar 1996 yashiga gukiyar kollan kafa ta farancer mai suna FC Martigues. a shekarar 1999 ya shiga kungiyar kollan kafa ta Greman kungiya kollan kafa SG Wattenscheid 09 wanda ya saka kwalo a raga 36 a chikin shekar uku da suka gabata a wasan[4] kuma yayai anfani da daman shi dan ya iya chigaba da shiga sauran manyaya kungiya ta kollan kafa in da yasamu dama shiga babbar kungiaya kollan kafa a shekara 2002[5]. [1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:0