Abbas Jirari (Larabci: عباس الجراري‎ An haife shi a ranar 15 ga watan Fabrairu 1937 a Rabat, Mutuwa Rabat, 20 ga Janairu, 2024), wanda kuma aka fi sani da Abbas al-Jarari, Abbas al-Jirari ko Abbès Jirari, ɗan Moroko ne kuma mai ba da shawara ga Sarki Mohammed VI na Maroko.

Abbas Jirari
Rayuwa
Haihuwa Rabat, 15 ga Faburairu, 1937
ƙasa Moroko
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Rabat, 20 ga Janairu, 2024
Ƴan uwa
Mahaifi Abdellah Jirari
Abokiyar zama Hamida Sayegh (en) Fassara
Yara
Karatu
Makaranta Jami'ar Alkahira 1969) Q101421733 Fassara : Arabic literature (en) Fassara
Moulay Youssef College (en) Fassara
Harsuna Larabci
Faransanci
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, university teacher (en) Fassara da marubuci
Muhimman ayyuka Muʻjam muṣṭalaḥāt al-malḥūn al-fannīyahAuthors (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Arab Academy of Damascus (en) Fassara
Academy of the Kingdom of for Royaume (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
abbesjirari.com

Tarihin Rayuwa

gyara sashe

Jirari ya karanci harshen Larabci da adabin Larabci a Jami'ar Alkahira da ke Masar, ya kuma yi aiki a ma'aikatar harkokin wajen Morocco a shekarun 1960. A halin yanzu shi malami ne a Faculty of Arts and Humanities a Rabat. [1]

Ya kasance ɗaya daga cikin masu rattaba hannu 138 na buɗaɗɗiyar wasika don tattaunawa tsakanin Kirista da Musulmi Kalma gama gari Tsakanin Mu da ku. [2]

Yana da aure kuma ubane ga yara uku.[3]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe


Manazarta

gyara sashe
  1. uemnet.free.fr: عباس الجراري
  2. acommonword.com: A Common Word Between Us and You (summarized short form) (PDF; 186 kB)
  3. الجراري - ديوان العرب". www.diwanalarab.com (in Arabic). Retrieved 2018-02-24