Abbas III
Shah na karshe na daular Safawiyya
Abbas III (Farisawa: شاه عباس سوم ʿAbbās III) (Janairu 1732 – Fabrairu 1740) Shi ne Shah na karshe na daular Safawiyya a hukumance ya rike mukamin daga 1732[1][2] zuwa 1736, lokacin da aka tube shi kuma Nader Shah ya nada kansa Sarkin Iran; Wannan shi ne ya kawo karshen daular Safawiyya.
Abbas III | |||
---|---|---|---|
7 Satumba 1732 - 8 ga Maris, 1736 ← Tahmasp II - Nader Shah → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Quchan (en) , ga Janairu, 1732 | ||
ƙasa | Daular Safawiyya | ||
Mutuwa | Sabzevar (en) , ga Faburairu, 1740 | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Tahmasp II | ||
Yare | Safavid dynasty (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Shi'a |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.