A Place in the Stars

2014 fim na Najeriya

A Place in the Stars, fim ne mai ban dariya na ƙasar Najeriya na shekarar 2014 wanda Ita Hozaife da JK Amalou suka rubuta, Steve Gukas ne suka bada Umarni gami da shiryawa. Taurarin shirin sun haɗa Gideon Okeke, Segun Arinze, Matilda Obaseki, Yemi Blaq, Femi Branch da Dejumo Lewis.[1][2][3] Fim ɗin dai ya samo asali ne daga lokacin da marigayiya Farfesa Dora Akunyili ta yi a matsayin Darakta Janar na Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC).[4]

A Place in the Stars
Asali
Lokacin bugawa 2014
Asalin suna A Place in the Stars
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara, downloadable content (en) Fassara, DVD (en) Fassara da Blu-ray Disc (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara thriller film (en) Fassara, crime film (en) Fassara da drama film (en) Fassara
During 108 Dakika
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Steve Gukas
'yan wasa
Other works
Mai rubuta kiɗa Giorgos Kallis (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Najeriya
External links
aplaceinthestars.com

The film is set in 2006,[4]

Lauyan ya samu karar da yake ganin zai sa shi arziƙi kuma ya gamu da mutane masu haɗari da ke son kashewa domin kare cinikin magungunan ƙarya a Najeriya.

Yan wasan kwaikwayo

gyara sashe
  • Gideon Okeke, Kim Dakim
  • Segun Arinze a matsayin Diokpa Okonkwo
  • Dejumo Lewis a matsayin Pa Dakim
  • Matilda Obaseki a matsayin Tari
  • Femi Branch a matsayin Young Pa Dakim
  • Yemi Blaq a matsayin James
  • Julian Mcdowell a matsayin MD Rasco Mining
  • Armajit Deu a matsayin Veejay
  • Amaka Mgbor a matsayin Vickie
  • Ladi Alpha a matsayin Simi Dakim
  • Zubairu J. Attah a matsayin Charles Coker
  • Lantana Ahmed a matsayin Ngo Simi

Manazarta

gyara sashe
  1. "Native Filmworks unveil 'A Place in the Stars'". City Voice Nigeria. 25 August 2014. Archived from the original on 15 September 2014. Retrieved 14 September 2014.
  2. O, Segun (24 August 2014). "Movie Trailer: "A Place In The Stars" Starring Segun Arinze, Gideon Okeke, Matilda Obaseki, Femi Branch". 36NG.com. Archived from the original on 3 March 2016. Retrieved 14 September 2014.
  3. "Gideon Okeke, Segun Arinze star in "A Place in the Stars"". TVC News. Archived from the original on 29 August 2014. Retrieved 14 September 2014.
  4. 4.0 4.1 Dike, Ada (29 August 2014). "Day Nigerians gathered to catch a glimpse of 'A Place In The Stars'". NewsWatch NG. My Daily NewsWatch. Archived from the original on 14 September 2014. Retrieved 14 September 2014.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe