Steve Gukas
Steve Gukas mai shirya fina finan nollywood ne mai bada umarni , Jarumi kuma wanda yake da yakinin cewa,shiri yakance wata hanya ta nuna irin mugayen dabi u na dan adam
Steve Gukas | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar, Jos Bachelor of Arts (en) : theater arts (en) London Film School (en) |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da mai tsara fim |
Muhimman ayyuka |
A Place in the Stars 93 Days |
IMDb | nm1967246 |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.