Dejumo Lewis (Listeni, 1943 - 23 Disamba 2023) ya kasance ɗan wasan kwaikwayo na fina-finai da talabijin na Najeriya, sananne ne ga rawar da Kabiyesi ya taka a cikin The Village Headmaster, wasan kwaikwayo na talabijin mafi tsawo na Najeriya da aka nuna a NTA daga shekarar alif dari tara da sittin da takwas 1968 zuwa 1988 wanda ya fito da Justus Esiri da Femi Robinson . [1][2][3] [4][5]is ya mutu a ranar 23 ga Disamba 2023, yana da shekaru 80.

Dejumo Lewis
Rayuwa
Haihuwa jahar Legas, 1943
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa 23 Disamba 2023
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a jarumi
Muhimman ayyuka The Village Headmaster (en) Fassara
Imani
Addini Kiristanci
IMDb nm1727574

Manazarta

gyara sashe
  1. Anne Cooper-Chen (21 April 2006). Global Entertainment Media: Content, Audiences, Issues. Routledge. pp. 107–. ISBN 978-1-135-60783-8.
  2. "Village headmaster, Femi Robinson dies at 75". Punch News. Archived from the original on 24 May 2015. Retrieved 23 May 2015.
  3. Victor Akande. "'Village Headmaster' Esiri dies at 70". thenationonlineng.net. Retrieved 24 May 2015.
  4. Nwachukwu Frank Ukadike (1994). Black African Cinema. University of California Press. pp. 116–. ISBN 978-0-520-91236-6.
  5. "Drama as Ambassador Segun Olusola is buried - Premium Times Nigeria". Premium Times Nigeria. Retrieved 24 May 2015.