Ƙafur

ƙaramar hukuma a Najeriya

Ƙafur ƙaramar Hukuma ce dake a Jihar Katsina, Arewa maso yammacin Najeriya. Kuma gari ne mai matuƙar tarihi a jihar Katsina. Tana da yanki mai nisan kilomita 1,1062 da kuma yawan jama'a 202,884 a kidayar 2006.

Ƙafur

Wuri
Map
 11°39′N 7°42′E / 11.65°N 7.7°E / 11.65; 7.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,106 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Mazaɓun Ƙaramar hukumar kafur

gyara sashe
  1. Dutsenkura Kanya
  2. Gozaki
  3. Sabuwar ƙasa
  4. Ƙafur
  5. Yari bori
  6. Masari
  7. Mahuta
  8. Gamzago
  9. Dantittire
  10. Rigoji Yartalata

Manazarta

gyara sashe